Select All
  • JAWAHEER
    74.8K 4.3K 40

    labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi

  • ITA CE ZUCIYATA
    7.6K 190 11

    labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina za...

  • SAMRA
    1.3K 55 23

    SAMRA tafi ganema kayan aro da ƙarya domin da ita take famtamawa ta shiga duk inda nake son shiga, tahanyar yin ƙarya ita ɗin ɗiyar masu hannu da shunice, har ta taimaki na ƙasa da ita duk da cewa ita ɗinma ba kowa bace face ƴar aikin kakar wani atajiri mai kuɗi ƊAN MAMA, yayinda kakarta gwoggo ke ƙara ɗaure mata ƙug...

  • MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)
    509K 41.7K 59

    MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

    Completed  
  • DAN BAUTAR KASA
    34.8K 1.8K 28

    A love story

  • DUNIYA MAKARANTA
    11.4K 589 7

    labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana

  • JARRABAR RAYUWA COMPLETE✅
    38.2K 2.2K 54

    Sai daya gama lalata ƙanwarta sannan ya dawo da niyyar aurenta Shin zata amince ta aure shi,bayan ya san ƙanwarta a ƴa mace?. Labarin Sadiya budurwa mai ɗauke da cutar Sickler,wadda cutar ta haddasa mata jarabobi,ta kasa samun tsayayyen masoyi,tasha baƙar wahala da ita da ƙanwarta Afreen,kuma Allah ya ɗauki rayuwarsu...

  • BA'A KANTA FARAU BA
    115K 8K 38

    Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...

    Completed  
  • The Girl in Black (Rewriting)
    20.1K 1K 65

    [Rank #1 in Action - thriller (12 June , '18) ] Completed 'You know what? I'll be throwing a party once we get free from this 'world saving' act.' oOo Elsa Stone shares a life that couldn't be more miserable. Having her mom died at the age of ten and Dad gotten insane, Elsa Stone desperately wants a change. The uni...

    Completed  
  • MARAICIN 'YA MACE
    69.8K 6.5K 36

    Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...