FANSAR RAI
Labari ne da yak'unshi Daukar fansa, Yaudara, Cin amana da tausayi
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...
"Wanena halan?" Daya daga cikin 'yan union ya tambaya. "Alhaji Usman na hwa. Baka gani ZUNNURAIN ga jikin lambar mota nai. Ko da yake duk kuna yaka hwadi ma magana ko yak'i da jahilci baku tai ba." Daya daga cikinsu wanda dagani direba ne yake fadi. "Allah wadaran naka ya lalace, ashe haka mutuminga yake, ko de cikin...
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Ita kaddarace abace wacce bata tsallake kan kowani bawaba, rayuwarta tazo cikeda Qaddara kala-kala, rayuwace mai cikeda qunci, baqin ciki da jarabawa iri-iri." Kuka takeyi kamar ranta zai fita, tana fadin mama nikuma Qaddarar rayuwata kennan, na kwammaci mutuwata da irin wannan rayuwar, rayuwata batada amfani."
SOYAYYA WATA ABACE DA ALLAH YAKE UMARTAN MALA"IKU SU DIGATA AZUKATAN BAYINSA AMMH MU MATA DUK DA MUN KASANCE MUNADA RAUNI MUNA FIFITA SOYAYYAH A WANNAN ZAMANIN FIYE DA MUTUMUNCINMU DA KUMA BATA DARAJA HARMA TA ZARCE NA IYAYENMU SHIN BABU KUSKURE CIKIN TARAYYAR WASU ZUKATAN DA BABU ALHERI.....?
Masarauta,tausayi, Zalunci, soyaya,cin amana, yaki,ku karanta Dan ganewa kanku....
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nas...
LABARI NE KAN WATA YARINYA DATASO CIKIN DUKIYA MAI YAWA BATA GIRMAMA KOWA SAI MAHAIFINTA BATA DARAJA KOWANI MUKAMI NA DUNIYA SAI KASUWANCI HAKA TAYI KUTSE CIKIN RAYUWAR WANI MATASHIN DAN SANDA INDA YACI ALWASHIN MALIKA MALIK...SAI NA RAMA..!
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE W...
MARAINIYA CE BATA DA UBA... SAI UWA SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA... KWATSAM TA TSINCI KANTA A GIDAN WANDA TAKE KALLONSHI A MATSAYIN UBA A MATSAYIN NANNY... YA ZAMA GATANTA GABA DA BAYA.. RANA TSAKA YA ZAME MATA BAƘIN ƘADDARARTA..
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...