Select All
  • "MALEEK"
    42.6K 2.8K 49

    labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.

    Completed  
  • WANI JINKIRIN
    6.3K 149 22

    Labari maitab'a zuciya daga alk'alamin billy s fari

  • RUWAIDAH
    16.7K 757 36

    Labari ne mai cike da soyayya ma rikitarwa da kuma makirci wanda duk yanda kaso ka hana abinda Allah ya tsara to fa babu tsumi babu dabara sai ya faru.

  • KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓
    63.7K 6.6K 44

    Aure! Haihuwa! Arziki! duk na Ubangiji ne wani bai isa ya baka su ba! Kishi masifa ce

  • QURUCIYAR SURAYYAH
    6.4K 325 5

    ban nishadi da ban dariya ku shigo ciki kuga abunda ya kunsa.

  • Ni da malama ta
    32.4K 1.3K 32

    ɓoyayyar soyayya abin dariya ,da kuma sabon salon,rikici tsakanin malama da ɗaliba.

  • MENENE MATSAYINA...
    51.6K 2.5K 53

    "Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...

    Completed  
  • RAYUWAR GIDANMU
    339 13 2

    Gida ne wanda in ka ganshi baxa kace makirce munafunce gulma hassada su suka xama furanni maso bada iska agidan ba , A kullum tunaninta miyasa umma na kika shigo cikin wannan ahali kuma kika tafi kika barni Ku biyune dan kuje shin miya haddasa hakan kuma shin mahaifiyarta rabuwa sukai ko kuma mai sama'u ne ya dau aba...