BAYA BA ZANI
Hausa novels
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake...
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...
Banida wani burin daya wuce Inga gawar zainul abideen akwance babban kudirina a duniya shine in bude idona Inga zainul abideen akwance baya numfashi inhar be mutuba kuwa bazan taba daina bibiyarsaba har saina tabbatar da na maidashi ga Rai babu amfani....
Rashin asali is all about love,romance, fiction and général fiction. Is all about reality.