Select All
  • Mata Tagari
    12.3K 701 29

    A love story

  • MASARAUTAR FULANI
    3.4K 132 1

    labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya n...

    Completed   Mature
  • MADUBIN SIHIRI
    3.8K 126 2

    labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun du...

  • BAHAUSHIYA.....!?
    39.3K 3.3K 22

    'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula...

  • CUTAR KAI
    22.9K 488 17

    "Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da...

  • MAKAUNIYAR ƘADDARA!!
    11.4K 289 9

    MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musa...

  • MADUBIN GOBE
    80.8K 8.4K 63

    Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story ...

    Completed  
  • ILLAR RIK'O ('yar rik'o)
    25.5K 1.5K 56

    Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta fara shaye-shaye. Ku biyoni don jin inda wannan labarin zata kaya.

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...