AYSHAT
laifin iyaye ne...ku biyo daki daki domin jin yadda labarin yazo maku
kunji wata tambaya masu karatu wai shin dama bakar mace ma kyakkyawa ce...? wasu kuma sukanyi ZATOHn cewa muddin yarinya tayi shigar zamani kou makamantansu wai yar iska ce sai mai saka hijab itace kamilar mace...shin hakane kou ba haka ba...?ku biyo domin jin yadda salon labarin yake
akan yanayin zamantakewar ma'aurata wanda littafin zaija ra ayinku ne akan yanda wasu mazan ke nuna fifiko tsakanin matansu
The Story Of three family. NAMRA FAMILY. DR. HILAL FAMILY. KALSOOM FAMILY. Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA* Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears. Witness to revenge
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny...
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...
Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resou...
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da t...
®2017 The journey of poor village girl with Prince and her rich cousin. Read it you will thank me later. findout what it's all about. NOT EDITED ⚠️
Karki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta tare da runtse idannunta. Tsaye take lokacin da taji hannayensa biyu y...
ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba. a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda ƙiyayyar da sukewa juna. amma kowannen su ya na mamakin yadda yake jin kaddarar shi na tunkaro shi.