Gurbin Zuciya
Hausa story
Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, a...
wani ihu sukaji da alama ta can baya ne da sauri suka nufi bayan, Inda suke Jin hayaniya " na duke ta kiyi wani abu akai", " Rukayya ni kike fadama kinduke ta din ni sa'arkice", Tafada tana nuna ta da hannu ita kuma sai murguda baki take tana hararta " walh Yau Zaki San wa kika taba a gidan nan" " Ina jiranki maijidda...
'Kwallina!' Zuciyarta ta buga da wannan kalmar, jan jikinta ta fara yi tana son isa inda ta jefar da kwallin, ji take shi kaɗai ne Zai iya taimakonta, shi kaɗai ne zai iya hana HAMOUD aikata duk wani abu da yake hari. Dafe kwalbar kwallin ta yi tana ƙoƙarin ɗauka. Da shi da gabjejen takalmin ƙafarsa ya ɗora a hannun...
Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...
Kallon Umar nayi ina murmushi, "handsome, bari mu wuce ko?". Ya gyada kai, "Ok Sweety, zamu yi waya ko?". Na jinjina kai, "in shaa Allah. See you!". Har ya juya ya tafi, sai kuma ya juyo da sauri, "hey, bari in miko miki fruits". Na daga baki da niyar cewa na gode, Yaya Bilal ya katse ni ta hanyar yiwa motar key. Ya k...
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Ray...
STARTED FEBRUARY 27TH 2020 FINISHED NOVEMBER 27TH 2020 EDITING IN PROGRESS #2 solider as of 27th November 2020 #7 Islam as of 27th November 2020 #2 Hausa as of 7th February 20201 This story follows the life's of two different people with different personalities,morals and values. It's all about love trust and honest...
❤labari ne akan wata diya mace wacce tasha wahalar rayuwa iyaye ta Maza suka Aurar da ita a shekarun kuruciya😂Al-Adar gidan mahaifin ta ne basa barin ya'yan su , suyi karatun Boko da sunkai shekara 13yrs🙆matan Sai su aurar dasu ❤ mazajen su suna wulkn ta su. Ita dai wanna yarinyar ta zama abun kawatan ce acikin k...
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.