Select All
  • UMM ADIYYA (Read Full Book On okada)
    108K 2.9K 7

    #6 in Romance 14/04/2017 Tunda take bata taba ganin mugun mutum marar kunya irin Zaid Abdurrahman ba. Ta so ta juya amma ganin su Maami yasa ta fasa ta shigo falon ta gaishe su sama-sama don tare suke da yayanta Saadiq. Har ma yana tambayarta "Ummu A. da fatan dai wadannan basu baki wahala a wurin aikin?" Murmushi...

  • BEENAFAN
    23.7K 1K 22

    Kamar ni Daddy wancan tsohon zai yi tunanin hadani aure da wancan yar kauyen, banza , shashashan, kwaila,bokanniya ,hatsabibiya,low class,poshless,kaxama,wawiya ,kuma wanda batasan ciwon kanta ba A tsawace daddyn sa yace kai meyasa baka da hankali ne yar tawa kake fadawa haka, kokuwa umarnin mahaifin nawa n...

  • MAIMAITA TARIHI (DANDANO)
    129K 6.3K 14

    ***Wannan labarin somin tabi ne. Za a iya samun cikakken labarin akan manhajar Okada cikin watan Janairu, 2021. In sha Allah*** *** #1 aure 9th 01 2021 Tarihi yana kunshe da fuskoki da dama. Banda na wucewar abunda ya shude harda kasantuwar abunda ya shude a rayuwarmu ta yanzu. Sannan a duk lokacin da aka Maimaita t...

  • KE NAKE SO
    179K 12.5K 19

    #1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya hal...

    Completed  
  • AJALIN SO
    612K 32.2K 49

    Meet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah

    Completed   Mature
  • ILLAR RIK'O ('yar rik'o)
    25.5K 1.5K 56

    Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta fara shaye-shaye. Ku biyoni don jin inda wannan labarin zata kaya.