Select All
  • KALLABI..! A tsakanin Rawuna...
    41.3K 9.8K 78

    The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!

    Mature
  • TSINTAR AYA
    43.6K 4.8K 42

    Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...

  • SA'A TAFI MANYAN KAYA
    33K 2.4K 21

    Likitan yaso

  • TSINTACCIYA
    20.2K 314 16

    Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nuts...

    Completed  
  • SANADI
    94.7K 15.4K 103

    There are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore. 21st August, 1994......... a day which many destinies were sealed. So...

    Completed  
  • Maktoub
    53.7K 5.3K 37

    "Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba...

  • SHADE OF RUFAIDAH
    57.7K 8.7K 56

    "Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once have anyone ever want the number zero,they are unaware dat zero is the...

    Completed   Mature
  • CIKAKKIYAR MACE
    28.8K 2.5K 49

    Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...

  • SIRRIN ƊAUKAKA
    29.6K 1.1K 38

    Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..

  • GINI DA YAƁE
    20K 3.1K 44

    Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙ...

  • ABINDA RAI KE SO
    85.7K 6.7K 32

    Obsession

  • MAHWISH
    2K 208 38

    .....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......

  • DAMUWATA (Sanin abin adona)
    8K 341 25

    A touching heart story.

  • GOBE NA (My Future)
    151K 17K 65

    Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...

    Completed  
  • YA ZANYI farin cikin yata shine burina
    410 43 41

    labari ne me tab'a zuciya hadi da cakwakiya me zafi

    Completed  
  • WAYE ZAB'IN MUNIBBAT BY MRS ABUBAKARCE
    2.4K 183 51

    labari ne da ya kushi abubuwa da dama. musamma akan marayu, soyayya butulci yaudara makirci.

  • SOYAYYAR GASKIYA
    8 2 3

    kusance damu a cikin wannan tafiyar a hankali zaku fahimci komai, bazaa dan dana muku dadin tun yanzu ba fatana shine na ringa ganin comment dinku akai akai

  • AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI.
    561 40 3

    ƳAR'UWA SHIN KIN FARA KARANTA LITTAFIN *AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI?* Littafi ne had'akar 'Kungiyar *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION* Tabbas GASKIYA d'aya ce daga 'kinta kuma sai 'bata. Juwairiyya shahararriyar marubuciya ce wacce ta shahara a rubutun published novels, a kwana a tashi har waya ta bayyana wadda neman...

  • ALKHAIRI NA
    16.6K 1.4K 13

    soyayya, shakuwa, sadaukarwa da kuma fadakarwa kada ku sake a baku labari

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • AJALIN SO
    613K 32.2K 49

    Meet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah

    Completed   Mature
  • SO MAKAMIN CUTA
    324K 21.4K 92

    Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez

    Completed   Mature
  • HANGEN DALA ba shiga birni ba
    82.2K 7.1K 21

    TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA