
#1
DENA KULANIby rasheedert
labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.

#3
TARKUS SALAT COMPLETEby mumamnas2486
Wannan labari ne akan wani baƙauyen uba da ɗansa ƙarami, sam uban Sallah bata dame shi ba, shi yasa ɗansa na cikinsa yake kiransa da GUDLOP(Gudluck . Sosai ake kai ruwa...

#4
TUN RAN GINI! by badiatu idris
Ko kunsan abinda ake kirada k'addara wacce hausawa ke cewa tun RAN GINI! TUN RAN ZANE! Zanen k'addara ta zanu a rayuwar ASMY! wanda yayi dogon layi tattare da siffofi da...