Tarayyar Jiniby buqmaniac
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani...
Karan Banaby Eshat2
Muhammad Dikko Bakori
Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa...