MAYAFIN SHARRIby Hassana D'an larabawa
Labari ne mai sarƙaƙiya da dole warwareta sai ni da zan jagoranci ragamar labarin, ku biyo ni domin kwasar darasin da zai faɗakar da ku tare da nishaɗantar da ku a wanna...
CIN AMANAR RUHIby Hassana D'an larabawa
Labari ne akan wasu ma'aurata da ke zaune lafiya tsawon shekaru da wata matsala ta afku akan y'ay'ansu. Matsalar da ta janyo wargajewar zaman lafiyar su dalilin....... K...
BA ZATO!by Hassana D'an larabawa
Labari ne akan tsaikon aure da y'ammata ke fuskanta da irin k'alubalen da ke baibaye rayuwarsu.
BAHAGON LAYIby Hassana D'an larabawa
Labari ne akan wasu mata marasa kamun kai da suke zaune a layi d'aya,akwai fad'akarwa da nishad'antarwa a labarin.