#1
ƘAYAR AJALIby Maryam Abdul'aziz
"Rayuwa nake irin ta yaran aljanu, Me ya sa haka ABDULJALAL? Me ya sa za su min haka ne? Da gaske ni ɗin jininsu ce?" Ta ƙarashe da wani irin gigitaccen kukan...
#2
ƘADARATA CE A HAKAby Maryam Abdul'aziz
Labarin Nuriyya da taga ƙaddarar rayuwa kala-kala, ga shi ta jarabtu da tsananin soyayyar yayanta Nasir.