
BUDURWAR WAWAby Maryam Abdul'aziz
Labarin da ke ƙunshe da rikita-rikita, cin amana, zamba cikin aminci, yaudara, makauniyar soyayya.

ZAHRAby Maryam Abdul'aziz
Labarin Zahra wacce kauna ta yi wa yankan baya, wacce rayuwa ta yi wa tsanani saboda tana jin za ta iya rabuwa da kowa akansa. Wacce ta fifita soyayyarsa akan ta mahaifa...