#1
NAMIJIN KENANby Ayesha shehu
Labarin wasu yan'mata RAZ Wanda suka shiga halin rayuwa akan da namiji da labarin wani magidanci da iyalinsa.
#2
NEESMA'A WAH NUSHUUF (Maji Ma Gani)by Ayesha shehu
Labarin wasu Abokai dasuka taso tun yarinta Amma daga bisani, suka samu matsala abotar ta wargaje saboda SADI yace yana son NASREEN kanwar SALMAN.
#3
NEESMA'A WAH NUSHUUF 1-ENDby Ayesha shehu
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
#4
BURIN SABRIYA by HumairahMelody
labarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine r...
#5
WANI GARIN YAFI GABAN KUNU....... by Ayesha shehu
labarin Tausayi, so, kauna, dakuma daukan fansa....
#7
WANI GARIN.....yafi gaban kunuby HumairahMelody
labarin tausayi, cin amana, so, kauna, kyama, kiyayya, daukan fansa. King, ambil....