#1
RABUWA CE SANADIby meemiluv
Rabuwa ce Sanadin afkawar ta wata rayuwa silar rabuwanta da iyayenta wanda shine yazamo kaddarar ta.
#2
SANADIN KIby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki...
#3
Lawh-Al-Mahfouzby تجول الروح
Ina hanya?
Ina mafita?
Ina zata bi ta ga haske a rayuwar ta?
Ya zama dole tayi zabi tsakanin rayuwar ta da kuma abunda ta dade tana so da muradi a rayuwar ta.
Ya zama d...
#5
SANADIby Barrister001
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SANADI! SANADI!! SANADI!!!*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
By Barr. Sady😊
Dedicated to my first love (Mammy) ❤️
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 Kwance yake Yana...
#6
AKASIby Abubakar A Muhammad
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi.
Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...