DARAJAR HAK'URIby MARIYA LAWAN
labarin y'an mata da k'addararorin su, da yadda kowacce d'aya a ciki ta fuskanci kalubalen rayuwa, a k'arshe suka ga darajar da hak'uri yake da.....
AHALI D'AYAby MARIYA LAWAN
Labarin Fatima Arfah, wata shahararriyar y'ar masu kud'i data tsani talaka ko had'a hanya dashi, k'arshe ta k'are da fad'awa auren bazata mafi k'ask'anci ta shiga rikita...