#1
Haleematu by Hauwa Muhammad
Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifinta da yadikonta ....
Completed
#2
Rayuwar Ya maceby Bilkisu Abubakar Ladan
Labarin tsantsan tsana da tsangwama da Sabbura take fuskanta a gun mahaifiyarta, ko me ya kawo wannan tsana, sai ku biyoni.......