
HAMDEEYERH!by FATIMA ADAMU FATE
labari ne mai cike da sark'ak'iya,idan kuna bibiye da alkalamin ummie2018 zai warware maku zare da abawa
Completed

TA'UMMU KA!by FATIMA ADAMU FATE
yarinya ce mara jin magana wacce kakaeta ta matukar daure mata gindi take shuka rashin ji a kauyensu,saidai kuma ta'ummu ka da zugar k'ayawayenta sun had'u da wani takad...