#1
AKIDA LINZAMI by Ummuazamm
Aƙida kan iya zama linzami akan tafarki na Rayuwar Ɗan Adam
Aƙida kan iya zama linzami da zai ja kansa da kansa ?? ( yayi jagora a fagen tafiyar rayuwar Ɗan Adam ) .
Ba...
#2
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)by Ummuazamm
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci.
Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuw...
Completed