68Billygaladanchi

Halooo everyone, hope ur doing good....nace ba, ko kunci karo da sabo kuma daddaɗan littafina mai suna MATAN BURI!? Idan haka ne me kuke jira free pages yana daf da ƙarewa kuji shiru, salon tafiyar wannan daban yake, komai daya shafi wannan tafiyar a nutse yake kuma daban da na sauran, kawai kudai ku saya akan farashi mai sauƙi a dama daku...
          	

Momislam2021

* MURAYU A TARE *
          
          
          Mom Islam
          
          
          Book2 chapter 1-2
          
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ae79a61bfbeb67a19dea9e
          
          
          Kafin su fita a ƙauyen kan Prince ya fara hayaƙi saboda ihu da jagulen maganar ta, sbda ba ko wacce yake ganewa ba, 
          
          Tunda suka hau titi ta kamo masa hannu saura kaɗan motar su ta juye, sai cewa take "anguwar joma ki mayar dani gida inga halin da akuyata take ciki hay yanzu na tuna"
          
          Wani banzan kallo Prince ya bita dashi, sbda ta gama cika masa ciki,
          
          Har sukayi rabin tafiya suka zo gidan waya batace dashi ƙala ba, sai kumbure-kumbure take ita a dole sunyi faɗa, shikam yaji daɗi sosai dan koba komai ze samu ya huta da wannan surutun nata, parking yayi a gurin masallaci harda inda mata suke sallah, cikin sanyin muryarsa yace "ki fito kizo muje kiyi alwalah lokacin Azhar yayi"
          
          "Aradun Allah sai anyi la'asar saboda sunfi zumunci"
          
          Dan Allah kuyi following ɗina 
          
          https://arewabooks.com/u/momislam11

Momislam2021