Buri na a kullum mu fahinci inda rayuwa ta nufa , mu cire dogon buri , mu dinga sakawa ran mu ba fa duk abinda muke so muke samu ba , sannan mu dauka rayuwa wani abu ne na wucin gadi a gare mu .
  • Abuja
  • JoinedOctober 14, 2020



Last Message
Auntyshabash Auntyshabash Feb 07, 2022 01:02AM
Sallamun alaikum , ina alfahari daku makaranta littafi na Allah ya barmu tare amim
View all Conversations

Stories by auntie shabash
MA'U by Auntyshabash
MA'U
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MA'U 1 Ina zaune can kur'yan daki na na hada kai da gwiwa cike da damu , ni dai ba...
ranking #728 in nigeria See all rankings
SO KO KIYAYYA by Auntyshabash
SO KO KIYAYYA
Shin son da yake ikirarin yana mata so ne ', ko kuma kiyayya
2 Reading Lists