Assalamu alaikum warahmatullah
Ina fatan dukka kuna cikin koshin lpia, haka kuma inayiwa daukacin musulmai barka da sallah dafatan anyi sallah lpia, kamar yadda nace zan cigaba da rubutu bayan sallah,, insha Allah zancigaba, kuma ina ganin messages naku kan na cigaba daga fannoni daban daban, ku dan karamin uzuri ina busy ne da wasu stuffs, but insha Allah nan bada jimawa ba zan cigaba
Ku gyara zama ku wanke tabarau, Rumasa'u da Abdallah suna nan zuwa muku da nasu salon? Tausayi, Alkawari, yarda, zazzafar kauna, sadaukarwa, rabuwa, tausayi finally kuma haduwa
Aysha b na nan zata kawo muku da yardar mai duka