AysherAbbakar

اسلم إليكم و رحمت الله و بركاته...
          	I sincerely apologize for d inconveniences of these days plx.. wlhy like I promised to u guys earlier na so yin post everyday ko in skipping one day ina posting to se kuma na kone a hannu, amma Alhamdulillah kuma in shaa Allah nan ba da dadewa ba zaku jini... nagode sosaai 

Am so sorry na jina shuru da kukayi, hakan ya faru ne sakamakon rashin lafiyar da nayi, amma in shaa Allah very soon zaku jini.. Thnx

aliyuhabiba

@AysherAbbakar ayya Allah yakara lfy
Reply

real_meenal

Ayya sannu Allah yara sauki muna godiya
Reply

AysherAbbakar

I have started my new novel named... *KUSKURE* hope u guyx will keep in touch, its so heart tortured nd interested.. Ina fatan zaku bani karfin gwiwa,  i need ur likes comments nd support, it wat makes me feel wow.... Thnx so much