FadimaFayau

Ramadan mubarak ✨

user17283331

@ FadimaFayau  thank you and Ramadan Mubarak to you too ✨
Responder

pattissbeel

FadimaFayau

Ramadan mubarak ✨

user17283331

@ FadimaFayau  thank you and Ramadan Mubarak to you too ✨
Responder

ghdstp

Aslm sis y gd Y iyali y aiki dan ALLah sister littafin ummu hani acigaba dan Allah
          

FadimaFayau

@ghdstp wslm lpy Alhamdulillah, karki damu zan cigaba insha Allahu 
Responder

FadimaFayau

Alhamdulillah bama cikin wanda suka tafi kan Azumi, Alhamdulillah bama cikin wanda suka  tafi cikin azumi, Alhamdulillah munyi azumi lafiya, gashi yau Allah yasanya mu cikin wanda sukaga tsayuwar watan sallah, fatan Allah ya Amshi ibadinmu, yasa dabi'un alkairin da muka koya a watan da ya wuce su zamto namu na har abada, dabi'unmu marasa kyau da muka bari na ki yasa mu zamto masu kinsu na har aba.
          
          EID Mubarak.

Aishatudarling

Allahumma Amin sister,Allah yasa muga masu zuwa nan gaba, Barkar mu da sallah
Responder

FadimaFayau

Assalamu Alaikum
          
          Ramadan Mubarak to muslim Umma Allah ya amshi ibadunmu

Aishatudarling

@FadimaFayau 
              Amin wa alaikis Salam,
              Allahumma Amin sister.
Responder