Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
               Mom islam 
          
          Book2 
          Page 33-34
          
          I just published "Chapter 33-34" of my story "NA KASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=688f16a724c3c839917a8159
          
          Tana kukan tana ci gaba da girgiza kanta da yayi mata nauyi, tunda ya fara maganar take ta girgiza masa kai hawaye na zuba, cikin Muryar kuka tace "yah Ma'aruf ba kukan auren da zakayimin nakeyi ba, kukana bashi da alaƙa da auren..."
          Tai maganar tana share hawaye,
          Murmishi yayi tare da kamo hannunta na dama, kafin yace "Aysha nayi miki alƙawarin bazan taɓa barinki cikin damuwa ba insha Allah, bazan taɓa bari kiyi nadamar aurenmu ba, zan mayar dake tauraruwa a cikin mata, zan mayar dake Gimbiya wacce tafi ko wacce mace sa'ar miji...!
          
          Normal group 500 VIP 1k 
          
          Account number 3175689751
          
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224
          
          
          Masu Arewabook kuyi following ɗina akwai more pages acan ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Mom Islam

salmatkwara

Pls I need halysaah how will I get it 
Responder

zeesardaunerh

Momislam2021

* TSAUTSAYIN TAUNA*
          
               Chapter 17-18
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=638f172bc17548e401d1c160
          
          Dan Allah baba ka taimaka ka auramin Aisha, duk da nasan yarinya k'aramace, zan raineta zanyi tattalinta har zuwa lokacin da zatasan ciwon kanta..
          
          Meya kawo Khalil cikin rayuwar Aisha?
          
          Shin su baba zasu aura mishi ita a k'nk'antarta?
          
          
          Zaku sami complete a arewabook
          Muje zuwa
          
          
          Mom Islam