BatulaUsmanAdam
Aslm yar uwa don Allah ina neman littafin halima k mashi namanta sunan littafin amma jarumin sunan shi yusuf anacemishi daddy itakuama rukaiya sun fara soyayya dabasuyi aureba takoma makaranta har tagama tayi NYSC dinta alokacin suka sake haduwa don Allah in zansamu littafin inaso sister nagode