Anya wannan kauna da yake tsakanin mami da AMRAH, kaman Akwai dangantaka na jini
ALLAH sarki, Mamu ki daura yarinyar nan a hanya yadawo innocent girl
Muna Godiya Sosai Aunty M shakur ALLAH ya saka da Alkhairi , ALLAH ya kara daukaka, ALLAH ya biya maki bukatunki na Alkhairi