Sunana Rasheedat Usman wacce aka fi sani da Ummu Nasmah, ni marubuciya ce wacce nake ƙoƙarin wajen ganin na faranta ran masoyana Rubutu na tsaftaceccen Rubutu ne, labarai na sun ƙunshi ban dariya soyayya tausayi ƙiyayya munafurci ƙulla ƙulla faɗakarwa, ku kasance dani Ummu Nasmah domin kawo muku ƙayatattun labarai.

Ina fatan za kuyi followers ɗina.
  • JoinedOctober 9, 2019



Last Message
Rasheedatgimbiyaus Rasheedatgimbiyaus Dec 06, 2021 09:08PM
Where are you my dears, I am announcing to you my new novel that I am about to release to you ƘULLALLIYA, which will be coming to you from UMMU NASMAH.     this book is not Free for money at a simpl...
View all Conversations

Stories by Rasheedat Usman
YANAYI BIYU  by Rasheedatgimbiyaus
YANAYI BIYU
*"Ni Salma na yarda da Ƙaddara nasan takan zuwa ma bawa ta inda bai taɓa zato ba, kamar yadda Allah ya j...
BURI UKU  by Rasheedatgimbiyaus
BURI UKU
labari ne akan wata yarinya da ke ɗaukar rayuwa tamkar ƙaramin dutsen da zaka dauka ka damƙe a tafin hannunka...
INDO A BIRNI  by Rasheedatgimbiyaus
INDO A BIRNI
labari ne akan wata yarinya fitinanniya wacce ta gagari ƙauyen su hatta iyayen ta, ta GAGARESU acikin labarin...
1 Reading List