Rasheedatgimbiyaus

Where are you my dears, I am announcing to you my new novel that I am about to release to you ƘULLALLIYA, which will be coming to you from UMMU NASMAH.
          	     this book is not Free for money at a simple price of only 200 but as a Bonus, in ten days it will go back to 300.
          	      Please hurry up and pay early before the Bonus ends my FAN'S, For those who need this book then ask or chat on this number 08147537180.

Rasheedatgimbiyaus

Where are you my dears, I am announcing to you my new novel that I am about to release to you ƘULLALLIYA, which will be coming to you from UMMU NASMAH.
               this book is not Free for money at a simple price of only 200 but as a Bonus, in ten days it will go back to 300.
                Please hurry up and pay early before the Bonus ends my FAN'S, For those who need this book then ask or chat on this number 08147537180.

Rasheedatgimbiyaus

*‍♀️INDO A BIRNI‍♀️*
          
                      *AND*
                     *NOW*
          
          
          *RUƊANIN ZUCIYA BIYU*
          
          
             _ke! Ke! Ke! Basma ina zakine kike tsala gudu haka ko tsayawa ba kya yi?. Tsayawa basma tayi tana jan numfashi haɗe da faɗin "haba deeje meyasa kika katsan hanzari hakane,baki da labarin acikin tallan da ake sawa na shahararrun kungiyyar nan ta kainuwa  a gidan redio hadda *Rasheedat usman* (ummu nasma) wacce tayi indo a birni,to yanzo ma naji a gidan redio ana saka tallan book ɗinta na kuɗi,ke daga jin sunan wlh akwai cakwakiya mai yawan gaske, sunan book ɗin" kafin tayi magana deeje tace *RUƊANIN ZUCIYA BIYU* an gaya maki ke ɗaya kikasan labarin littafin wanda zata ƙayatar damu bayan sallah,wlh ko 1k akace saina siya bare 200 kayan sauƙi,matar da babu ruwan ta da kowa, sannan bata taɓayin littafi na kuɗi ba,ai wlh dukkan wanda yakeson nunawa (ummu nasma) soyyaya to tabbas yasai book ɗinta na *RUƊANIN ZUCIYA BIYU* da alama soyyaya ke wahalar dasu"_
          
          
              *to jama'a ga dama ta samu ga dukkan wanda yakeson nunawa ummu nasma soyyaya saiya hanzaro domin yin register ta littafin ta cikin sauƙi da araha kada ku sake a baku labari naira 200 kacal*
          
              Now Register is availablepls guys show her luv ummu nasma taku ce
          
          
          Ga masu buƙata sai su tuntuɓe ni ta wannan number
          
          *08147537180*
          
          
            Sing by nimcy luv

Rasheedatgimbiyaus

INDO A BIRNI
          
           Labari ne mai cike da nishaɗi soyayya ƙiyayya yaudara duk cikin wannan book ɗin.
          
          Labarin wata yarinya ce gagararriya wacce ta addabi al'ummar garin su, hatta iyayenta ma, bata ɗaga musu ƙafa ba.
          
          Shin ya Rayuwar wannan yarinyar zata kasance?
          
          Ku biyoni don jin yacce zata kasance.

Rasheedatgimbiyaus

@Rasheedatgimbiyaus kimin magana ta wannan numbern 08147537180
Reply

RoukayaAbdougarba

@ Rasheedatgimbiyaus  ina neman cigaban kullalliya please
Reply

Rasheedatgimbiyaus

@RasheedatGimbiyaUsma kimin magana ta wannan numbern 08147537180
Reply