Momislam2021
Aslamu alaikum fans akwai wani garaɓasa da zanyi akan duk wacce ta faɗamin jarumar cikin littafaina kamar haka ...
Zakiyi saving number ta ki turomin da amsa in sambaɗaki a grp.
Baringa masoya littafaina
1. YARINYA MAI TAƁARGAZA , menene asalin sunan Jarumar ?
2.Menene sunan Jarumin cikin littafin ƘANIN UBA ?
3.Menene sunan Jarumar littafin JININ ABBANA
4. Menene sunan Jarumin cikin littafin LADIDIN ƘAUYE ?.
Idan kika canki ɗaya daga cikin sunayen akwai kyautar sabon littafina da nake posting da kuma wanda zanyi free a kafta
Sai kimin magana ta whtsapp in sambaɗaki 08141799224
MOM ISLAM
zeesardaunerh
Assalam sister's barka da shan ruwa dafatan ansha ruwa lafiya
Plss don Allah duk wacce ta karanta wannan message d'in ta daure pls tayi following dina tare da voting d'in book d'ina da sharing d'insa domin Albarkacin wannan wata mai albarka na *RAMADAN MUBARAK*
*NA GODE*
https://www.wattpad.com/story/260818017?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_reading&wp_page=reading_part_end&wp_uname=zee_sardaunerh&wp_originator=4djDIYkoaYRTsDfhdhWVk5%2Fnas0uW%2BXk6%2F4dMg7QJkH5ZBkKhFEij%2BoEKRn1ZGiPyyJEWcfM%2B%2F9nlH3EEIq%2BGkyIqwksCs%2BpGh7pEHmr3b8ejmuQdX0%2FQ1zN%2Fw%2FUce4q
SakinatIbrahim
Assalam
Nhd_ab
Salam aleikum please Oukhty ina son document din captain sadiq naga kin yi missing din page da dama
RukaiyaGambo3
Dan Allah nikuma littafin nake nema captain Sadiq nima ayi adding na agroup din anty salma
•
Reply
fatimaaliyualiyu9
@SalmaMasudNadabo slm anty salma dan Allah group dinki nakeso na WhatsApp kiyi adin dina wlh nayi missin nashi
•
Reply
raheenatou
Hello tawan