SumayyaauwalKasim

Amim

Naseeb01

Muna murnar sanar da ke sabon littafin mu na tataccen tarihin Annabin rahama (S.A.W).
          
          https://my.w.tt/eZJ4KsTLubb
          
          Wannan shine link din labarin, sannan wannan tarihi yazo da sabon salo na tacewa da tantance abinda ya tabbata daga littafai masu inganchi, tare da fitar darussa da fa'idodin dake cikin wannan tarihi.
          
          A matsayinki na masoyiyar Annabin Rahama, kada ki sake a baki labari, wannan tarihin naki ne.
          
          Yana da kyau ki gayyaci yan'uwa don samun ladan umarni da kyakkyawa. 
          Allah ka sakamu cikin ceton Annabin rahama.
          Ameen
          
          Naseeb Auwal