CEO F.J.W.A

Rayuwa wata aba ce wacce kowane mai rai yake son yaga yana cigaba da gudanar da ita, soyayya gaskiya ce, ƙauna ba ƙariya ba ce, waɗannan ababe biyun suna da matuƙar tasiri a rayuwar ɗan'adam, komai na rayuwa mai sauƙi ce idan har ka ɗauke sa da sauƙi. Sunana Aisha Jubreel Tanko! wacce aka fi sani da Ummi ko Farhatulqalb, ina son So, ina son soyayya, don haka alƙalamina ya fi karkata ta wannan fannin, ni Marubuciya ce wacce take nishaɗantar daku da labarai masu daɗi da tsuma zuƙata.
  • BENUE
  • JoinedJune 11, 2020



Last Message
ayshajb ayshajb Dec 19, 2025 10:46AM
Assalamu alaikum everyone Barka da Jumma'a waɗanda suka ce idan Zinariya ya zama complete a musu magana to an gama, 1k ne. 09079740079
View all Conversations

Stories by Aisha Jubreel Tanko
ƳAN HARKA by ayshajb
ƳAN HARKA
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta ya...
ranking #1 in end See all rankings
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
Rubutacciyar Ƙaddara
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma...
ranking #13 in destiny See all rankings
ZEE 'YAR BARIKI by ayshajb
ZEE 'YAR BARIKI
Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kaw...