Assalamu alaikum my people da fatan an sha ruwa lafiya, ina yi muku barka da sallah Ubangiji Ya maimaita mana. In sha Allah zan yi muku posting new book.
Yau ina promo ɗin all Novels na waɗanda suke Complete duk wanda bai karanta Complete ba, ya yi magana an rage farashi. Iya kwana uku ne kawai yau, gobe, jibi zan rufe.