Sunana Feedyn bash! ni marubuciya ce ina rubutu akan abubuwan dake faruwa, musamman na tausayi al'ajabi da soyayya, a 💯 na labarina 80% duk true life story ne, ni mutum ce simple ban da hayaniya ina da san mutane ga barkwanci, kuma duk wanda ke da wata matsala ta neman shawara a kan zaman aure ko wata lalura gwargwadon abun da Allah ya horen na fikira ina bada gudunmawa sosai, ban cika sa turanci a lamurana ba saboda Ni bahaushiya ce ina kishin yarena sosai, wannan ne
dalili hope zaku din ga following dina.
- JoinedAugust 29, 2019
Sign up to join the largest storytelling community
or

TALLAH! TALLAH! TALLAH!*WANI GARI**ARNAN DAJI RETURN* *NA**FAREEDA ABDULLAHI IBRAHIM* *FEEDYN BASH**TALLAH! TALLAH! TALLAH!**WANI GARI LABARINE MAI CIKE DA TSAN...View all Conversations
Stories by fareeda abdullahi
- 3 Published Stories

HAKURI HASKENE
15.9K
1K
21
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yin...

DAN ISKAN NAMIJI
50K
1.6K
32
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun...