Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuhu. Ina yiwa daukacin masoyana, kuma makarantana, barka da dare, da fatan dukkanmu mun yini lafiya.
Kyakkyawan albishir ga masu bibiyar littafin KAUTHAR da kuma masu neman karshen shi, shine a yanzu haka an kammala littafin gabadayanshi. Wanda kuma zaku iya samunshi a HIKAYA BAKANDAMIYA....
Hummmn!! I'd love to tell you all about the book coz tsakani da Allah ni kaina dana rubutashi idan ina karantashi ji na nake na dilmiye a cikinshi gabadaya, to ina ga ku? Ga shi kuma bamu da lokacin da zan baku koda summary ne, don haka mu hade a can dai kawai.
Sauran karin bayani idan kun je, zaku ji in shaa Allah.
Watch out for TAWA KADDARAR Coming very soon in shaa Allah. Har kullum, Jeeddorhh ce!!!!
Ga masu bukatar link, ga shi
https://hikaya.bakandamiya.com/kauthar-26/
Masu neman karin bayani kuma, zaku iya tuntubarmu ta private