I dream..?
I think...?
I fantasize..?
I write!!!
Maraba da zuwa dandalina! Inda nake cakuda duk wasu tunanika, mafarkai da burika nawa zuwa kalmomi su zamo labarai da kuke karantawa! Ina fatan kuna jin dadin wadannan abubuwa nawa, kuna kuma ilmantuwa dasu?!. Da kuma fatan zaku cigaba da sticking around me domin cigaba da karanta duk wani abu da tunanikana suka bani... 👌 😎 😘
- Daura, Katsina State.
- JoinedOctober 6, 2016
- facebook: Jeedderh's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or
jeeedorhh
Jul 24, 2023 10:18PM
Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuhu. Ina yiwa daukacin masoyana, kuma makarantana, barka da dare, da fatan dukkanmu mun yini lafiya. Kyakkyawan albishir ga masu bibiyar littafin KAUTHAR da...View all Conversations
Stories by Jeedderh Lawals
- 7 Published Stories
NADIYA!
1.9K
61
8
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?"
Yace, "Habib Abdullahi M...
#1 in habib
See all rankings
DUNIYA BIYU!!!
4.5K
269
12
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shago...
#40 in heartbreak
See all rankings
KAUTHAR!!
6.2K
261
6
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar...
#436 in money
See all rankings
2 Reading Lists
- Reading List
- 18 Stories
- Reading List
- 7 Stories