Dan Allah Ku duba sabon fitacce, 'kayatacce, kuma fararren littafina mai suna IMRAN!
Cike yake da Siyasa, Makirci, Yaudara, Zubar da jini, Ha'kuri, Tausayi, Munafurci, Rashin Mutumci, Karamci, Shugabanci, Sha'kuwa, Zumunci da Uwa Uba Soyayya!.
Cike yake da wani irin mabanbancin salo mai ban'kaye cike da rubutu na tarin hikima da fasaha gami da tsantsar tunani na fikira. Littafin yana nishad'antarwa, Fad'akarwa gami da ilimantarwa...