Rayuwa wata abace wacce kowane me rai yake san yaga yana cigaba da gudanar da ita, soyayya gaskiya ce, da ba'ayi taba da rayuwar bazata dinga tafiya yanda tadace ba, komai na rayuwa me sauqi ne idan har kaima ka d'aukesa da sauƙi, sunana RAHMA MUH'MD RUFA'I NALELE wacce kukafi sani da Rahma nalele ko Auntyn luv, ina san SO, ina san soyayya, dan haka zakufi samun labaran soyayya aguna, ni marubuciyace, wacce nake baku labaran abubuwan da suke faruwa yau da kullum, amma nafiba soyayya mahimmanci fiye da komai a rayuwata
- Дата регистрацииJuly 12, 2018
- facebook: Facebook профиль rahama
Зарегистрируйтесь в крупнейшем сообществе любителей историй
или
https://arewabooks.com/book?id=6328d6a5c527431867f49dd4Sister's n brothers kuje Ku flowing nawa a Arewabooks acan zaku samu littafai na harda Shi SAMARIN BANANПосмотреть все беседы
Истории от автора rahama muh'md rufa'i nalele
- Опубликованы 4 истории
FITTO NA FITTO (Akan soyayya ta)
283
21
9
labarin saurayin daya auri Mata uku Aminan juna, d'aya wacce yake muradin aura, daya wacce take kanwa agaresh...
HALIN WASU MUTANAN
43.4K
2.6K
24
Sun tashi da cikakkun maqiyansu, sun jefesu cikin wani hali, rayuwa mara kyawun duba, Daga qarshe Suna yin Au...