Ku sanyata cikin addu'ar ku dan Allah. Yau Kwana Uku da Allah Ya yi mata rasuwa. Ubangiji Ya gafarta miki Rahama Nalele. Allah Ya kai haske da Rahama ƙabarinki albarkacin wannan rana ta Juma'a. Haƙiƙa mutuwar ki ya taɓa ni sosai ji nake kamar ba ki rasu ba. Halinki na gari ya biki.