Assalamu Alaikum
Aunty suwaiba Gsky littafin(tafiyar mu) nan yayi dadi sosai, ban taba karanta hausa novel ba sai a kansa shine littafi na farko da na fara karantawa sai dai kash anzo gabar da zamu koma gefe, sai da naji dama ni mai kudi ce nasiyi littafin gaba daya a cigaba dayinsa Saboda Gsky a kwai basira da hikima a cikinsa, kullum ina against din masu karatun hausa novel amma sai gashi nima na dan dana naji yadda yake.
Daga karshe ina miki addu'ah Allah ya kara basira ya dauka ki fiye da tunanin me tunani.