Maraba da leƙowa 😁

Sunana Suwaiba Muhammad matar gida kuma mai ƴaƴa uku. Na gane cewa karatu da kuma rubutun novels a jinina ya ke tun sa'ilin da na tsinci kaina ina karanta littafin Hausa da ke hannun mahaifiyata a yayin da nake mata tsifan kai, a lokacin ina da shekara goma. (It's true 😌)

Na karanta littatafai da dama na magabata wanda hakan shi ya bani kwarin gwiwar fara rubuta nawa da irin nawa salon mai jan hankalin mai karatu. (Haka dai suke cewa ban sani ba ko kawaici suke mini 😆).

Enough with surutu, an ce 'don't judge a book by it's cover' amma na san daga ganin covers ɗin books ɗina zaku ji kuna son sanin labaran da ke ciki. (I hope so) 🥹

Yawancin books ɗina paid ne saboda ina neman canjuna bana son yin roƙo, support me ku duba Okadabooks da kuma Arewabooks don samun ƙarishen littatafan da na ɗiga muku a baki na kuma hanaku lashewa. Ko kuma ku nemeni a number na da ke page na ƙarshe na kowanne book ɗina. (Dariyar cin nasara 😆)

Nagode
Mum Fateey 👌
  • JoinedOctober 5, 2017


Last Message
suwaibamuhammad36 suwaibamuhammad36 Apr 15, 2024 07:26AM
Assalamu alaikum. Barkanmu da war haka and I hope an yi sallah lafiya. Allah Ya maimaita mana. Ameen. Kwana biyu wayata ta samu matsala karshe kuma da na yi sabuwa sai whatsapp dina shima ya samu tas...
View all Conversations

Stories by suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed)
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna y...
ranking #2 in kauna See all rankings
RUWAN ZUMA (completed) by suwaibamuhammad36
RUWAN ZUMA (completed)
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce M...
ranking #72 in hausa See all rankings
FATU A BIRNI (Complete) by suwaibamuhammad36
FATU A BIRNI (Complete)
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you tha...
ranking #159 in girlpower See all rankings
1 Reading List