*FURUCI NA NE*
('''Rikicin Babban Gida''')  

            *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

'''Marubuciyar'''
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
   '''NOW'''
*FURUCI NA NE*

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga  shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*__________________________________*

*Pages 7*


Cikin gida kam Hajja tun daren take ta neman Nasrim dan zata bata wani magani wanda take son ta sha a deren asabat wayewar lahadi din amma tayi kiran tazo da kanta har part din Mama
Mama tarasa me zatace dole ta gaya mata tana wajen Agrif Hajja tafa hannu tayi tayi tana salati "nashiga ukku ni lami wannan din wani irin rahin kunya ne daga daura aure ko kaita ba ayi ba ta Kai kanta gareshi anya dama ba sun saba matse juna ba nide Allah na gode maka da muka rabu dasu lafiya lafiya sai suje su k'arata dama maganin kariya zan bata tayiwa kanta shegiya jarababbiya".
itade Mama duk kunya ya isheta ko kanta ta kasa d'agawa har tagama ta fice

Ko da aka taru a dining room Dan ayi breakfast Hajja fad'an da tayi ta mai_maitawa kenan
Kamal da yashigo yanzu yace " ai Hajja Agrif kam ba yanan muna fitowa a masalacin bai shigo gidan ba".
Ummu tace " Eh munyi sallama wai zai je Switzerland wani aiki ne ya taso masa na gaggawa wanda dole sai yaje".
Abu yace "kai yaran gidan nan akwai zafin nema sun gaji Abban su Abdulsamad in ba haka ba wane ango ne zai bar matar sa adaren farko yayi tafiya wani k'asan".
Aiban yace " muda mukazo bikin ma bamu koma ba shi har ya tafi ni abinda yafi bani mamaki ma wai Switzerland gaskiya bana jin awai wani aikin da zai sa har sai anje can tacan fa nazo kuma komai normal".
Mama tace'' zai iya yuwuwa tasowa yayi".
Aiban de yasan ba haka bane  yasan idan aiki ya toso ma ta hannun sa ne amma yayi shiru

Kamal yace "ai Aiban ne me kula da komai bawani aikin da zai taso inde a waje ne batare da sanin Aiban ba yana riga Nasara ma sani kaman nine a nan Nigeria kinga ina riga kowa sanin".
Ummu tace " to wai ni yanzu ina ita Nasrim din?".
Hajja tace'' ke Amina ta ina kike jin zancen ne wai tana can bangaren su da mijin acan ya kwana da ita shine dasafe ya tsiri tafiyan munafurci ai shi yasa tun safe nazo na sallami yan biki dan wannan abin kunyar ba dani ba shine nata da burina sai da naga kowa ya tafi sai iyamu wannan abin kunya har ina dama yarinyar nan idon ta abude yake".
Mommy Abu daddy Ummu da sauran mutane sai yanzu suka gane kan fad'an Hajja
Ummu ta juya tana kallon Izza da Humairah tace "kuje ku kiramin Nasrim din".
To sukace suna dariya k'asa k'asa har zahra suka fita dan gulma

Itako Nasrim ko yatsan ta takasa d'agawa duk jikin ta yayi tsami kuka kam  har tayi ta gaji tun tana sa ran ganin Agrif har tacire tsammani to me Agrif yake nufi da ita yamata irin wannan illar amma ba temako yafice yabarta haka
Zahra tace'' kuyi sauri ni wllh sonake naga idon Nasrim ko ya zata kalli idon mutane dariya Izza tayi tace'' yako zatayi kina gani tama kasa shigowa break
kasan cewar basu ka kowa a parlourn ba yasa kai tsaye suka haura steps direct bedroom din Nasrim din suka shiga amma ba alaman an sake shiga tun ranan da sukayi jere suka fito suka nufi na Agrif "Humairah tace'' what meye haka Nasrim da sauri ta haura bed din a dai-dai lokacin Nasrim tabude idon  tare da fashewa da kuka me cin rai
Humairah tace'' Nasrim meye haka?
Nasrim cikin kuka tace'' Humairah ku d'agani na gaji da kwanciyar bayana ciwo duk jikina ciwo yake min".
ahankali suka d'agata tareda jinginar da ita cikin murya ta dayake fitowa d'aker  tace"  dan Allah kudu ba min meye a k'asana Zahra tayi saurin yaye blanket din da take rufe dashi da sauri ta sake tana fashewa da kuka Izza ma da Humairah da sauri ka bude ganin jini meyawa
" inna'lilashi wah inna'ilai'hi rajuun" suka fada a tare Humairah ta fashe da kuka Izza " tace " me ya Agrif yayi haka Nasrim kinga yanda jini ya bata ki da bed shit din kuwa".
Nasrim cikin dauriya da dashewar murya tace" Izza ku temakamin banyi sallah ba kuma fitsari nake ji".
ahankali izza da Zahra suka sa hannun su cikin kafadun ta biyu suna d'a gata tasa wani irin ihu ta zube suma kukan suka saka sake yun k'ura  tayi cikin dauriya amma sai ta kasa takoma da gudu humairah ta fita
a inda tabar iyayen anan ta samesu cikin kuka tace'' Mama Nasrim ce Nasrim ce sai nuna kofar waje take atare suka mek'e dukkan su suna tambayar meyafaru ina take'?
" Mama bata da lafiya ko iya tashi batayi".
agigice Kamal yace " tana ina".?
"Part din su".
da sauri sukayi hanyar  fita Mama Abu Hajja Aiban da Abbaty Kamal ne akan gaba
Mommy da daddy kawai aka bari suma de sun zauna ne saboda kara
girgiza kai Kamal yayi yafita a bedroom din yana cewa "Humairah ku kintsa ta ku daukota mota muje asbitin".
Hajja fada sosai takeyi dan da ita aka gasa Nasrim sai de Abu ya hana akaita hospital sai da mommy tazo tagani tace "ai justice dole sai ankai ta asbitin dan za amata dinki".
Kamal ne ya dauke ta suka tafi asbitin mommy da kanta tashiga theaterroom ta mata dinki mekyu ta tausayawa y'arta ta dan ba k'aramin ai ka ai ka aka mata ba afili ta shafi fuskan Nasrim da take bacci tace'' lalle namiji wazaiga Agrif yace shi zayyi wannan aika-akan'.
Wanda badan ta samu kulawa ba zai iya janyo mata matsalan yoyon fitsari
***************
kwana biyu aka sallameta suka dawo gida
Abu yace "Hajja dade kin bari ko a part din  Aishan ta zauna kafin mijin nata yazo bai kamata a kaita batare da mijin yazo ba".
Hajja ta b'ata rai tace''
"Abdulrahaman kafa ficemin a ido kaine me ja da umarni na yanzu bawani bangaren Aishan da Nasrim zata zauna a tar katata can inda ta kai kanta aka mata yugu_yugu ko tajira an kai tane ba da kafan taje ba hakan ko akayi adole aka kai Nasrim part din ta aranan sai mommy tana warning din ta da takula da shan magun gunanta akan lokaci
Agrif kuma har yanzu wayan sa baya shiga ba a kuma samu labarin inda yake ba har yanzu
Humairah da Izza ne suka rakota
suna shiga Izza tace " ummmm dan Allah Hummee  wannan parlourn k'amshin wa yakeyi".?
Humairah tace'' ai ni tun ranan da mukazo muka sami nasy akwance naji turaren Nasara amma ganin yanda nasy take yasa banyi magana ba ya Agrif ya canza turare baki ji ita kanta har yanzu tana k'amshin sa ba nina rasa wane irin turare yake amfani dashi".
ta k'arashe maganan tana d'aga hanci alaman tana son shak'an k'amshin
Nasrim tabe baki tayi tana zubewa a kujera

FURUCI NA NEWhere stories live. Discover now