33

1K 87 13
                                    

*FURUCINA NE*



                     *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

33




Mommy ki gayawa su Abu yanzu nake son a dauramin aure da wannan bazawaran gashinan ta sani gaba sai kuka takemin wai sai tarama abin da namata ta samu cikin su Fayyat nikuma nace nayiwa Mommy alƙawarin bazan ƙara aika ta hakan ba ganin karta jefa kanta cikin wani hali yasa nace bari na gaya miki adaura auren sai ayi komai.'
cikin dauriya yake maganan ganin yanda yanayin sa ya canza gaba ɗaya maran sa ta ƙulle jiyake kamar ƙafafuwar sa bazasu iya daukan saba jiran amsan Mommy kawai yake
Mommy daga nata ɓangaten sai data murmusa lalle dama Nasir yana ƙarya yanzu to mema zatace masa ne tana jin yanda yake sakin nishi ummm ummm ummmm
shiru tayi tana sauraron sa tun Nasir bai kai saurayin ba tagane zayyi jaraba dan so dayawa tana kamashi cikin wani yanayi kuma baya boye mata komai baya jin kunyar ta

jin shiru yasa yace "Mommy kice wani abu zafi zafi washh.....
"Son lafiyar ka kuwa ".?
"Mommy ba lafiya ".

"me yafaru".
"Mommy bazauwara".
"meye kuma bazauwara".
"Mommy Nasrim ce".

"ok ita Nasrim dince tasaka gaba dole sai tarama abinda kamata".

"ah ah Mommy gatanan ma ta matseni".
dariya mommy tayi tace "Nasara goshin jirgin mai wuyar karau din Nasrim ta matse to shikenan ta rama idan zata iya."
ta ƙarashe maganan tana shirin kashe wayan
yace" wait mommy seriously fa".

"to Nasir ni da nake nan ya kake son nayi maka ai yanzu kunfi kusa kuma kai da kake saurayi ma ai ka mallaki hankalin kan ka balle ita guzuma cikin ku ba wanda zanyiwa faɗa saide nace kowa ya iya allon sa ya wanke tasa tafis sheshi".

"cikin slow muryar tausayi yace "Mommy aure nake so zan iya faɗawa wani hali ni ba mazinaci bane ina da tsantsanin wllh ina tsantsanin wasu matan itace kawai nake ganin zan iya komai da iya nayar da tsaftar ta Mommy kiji tausayin na wllh ina da bukata  ".
"Ok hakan ya nuna ba Nasrim bace take da buƙata kaine kenan".?

"Mommy ita ta janyo aida ina zaune lafiya kuma auren ai na wucin gadine ni idan na auri Sadiyan gidan Malam Ladan sai na saketa kinga bamu aikata saɓo ba kenan".
Mommy tace "babban saɓo ma kuwa ai aure ba abin wasa bane da za a ginashi akan wani sharadi ya zaka aureta idan kuma kasamu yanda kake so ka saketa sai kace Haliman mahaukata ko kuma wanda aka wanka da ruwan hanji".

"Mommy ina nufin idan bazata iya zama dani bane saboda ni mai lefine a wajen ta zan iya bata daman rayuwa da wani amma yanzun ina bukatar temakon ta kafin na auri Sadiya ".

"kaga Nasir banason rashin hankali  da wauta irin taka to wai ni ina son da kace kanayiwa Nasrim din".

"Mommy nasan bazata soni bane yasa ai ".
"to idan ka auretan ta ƙarfi zaka  mata tsaya kaji iya shawaran da zan baka ka nemi so na tsakani da Allah awajenta idan ta amince kazo mana da maganan aura kai sai kace ba namiji ba".

tana gama fadan haka ta kashe waya
Nasrim da tagama gajiya da jan hannunta cikin nasa daya danƙe sai alokacin ta ɗaga idon ta ta sauƙe cikin nasa gabanta taji yayi wani irin faduwa ganin yanda launin idon sa ya koma kamar ba nasa ba yayi wani irin ƙanƙancewa kamar mai shirin bacci sai bazasu yake a jikin ta
sauke nata idon tayin da sauri tanjin gabanta yana wani irin bugawa
idan tace bataji wani abu ba tayi mugun yin ƙarya yarrrrr yarrrrr taji gashin jikinta yana meƙewa bata san sanda ta furta
"wannan wane irin mutum".
ne ba afili
"Nana nima ban sani ba dan Allah kibani hadin kai nasan kema kina so ina da malamai a garinnan zansa su daura mana aure yanzu mommy taki yarda please myluv nasan banida bakin baki hakuri shiyasama ban fara ba ayanzu idona a rufe yake bana ganin komai".
ahankali Nasrim ta zame hannunta acikin nasa gyara tsayuwarta tayi tare da dan ne zuciyar ta cire duk wani tsoron sa ta juya masa baya tayi taku kamar ukku ta dafa dining da hannun ta ɗaya ɗaya kuma ta kama ƙugunta wannan tsayuwar nata yasake dulmiyar da tunanin Nasir jinsa yake kamar mahaukaci

FURUCI NA NEWhere stories live. Discover now