Wanan hadin manasu oily face ne ma'ana maikon fiska
Ingredients
Milk
Lavender oil
CottonDafarko zakisamu kwano karami seki zuba madaran ruwa kadan sanan seki zuba 3 drops na lavender oil seki yi mixing dinshi dakyau, seki kawo auduga kina dankwala kina shafawa afiska, seh kibarshi yayi 10to15 minute seki wanke da lukewarm water.
Anfiso kiyi wanan hadin kan ki kwanta, kuma zaki iya amfanidashi amatsayin makeup removal dinki.
Please vote, comment and share thank you ♥️
YOU ARE READING
KECE MOWA 2 GYARAN JIKI
FantasyKece Mowa 2 na gyaran jiki Littafine wanda zeh kawo muku hanyoyi Kala kala daban daban na gyaran jikin ya'mace, kama gama daga fiska, gashi,kafa, fata dama sauransu. Kuma zeh kawo muku yanda zaku hada mayamayai da sabulai masu kyau na gyaran jiki...