Chapter 3

38 1 0
                                    

Ya daga kai ya kalli wadda aka kira bintu
Haka kawai yaji idonshi na bukatar yayi ta kallonta gashi Tasha kitso yan ritsi ritsi kawai sia wata zuciya ta bashi wannan daga gani sai tayi tsafta saboda gashi ta wanke gashinta har tayi kitso
Daga Chan kasan zuciyarshi yaji wani kunci akan toh ya zakayi da azeema kawai sai yayi saurin kawar da zancen bintu aranshi Amma wani abu yana mintsilinshi akan kila ita ce zata haifa mishi yara sai kuma yaji doom saboda tinda yake arayuwarshi yau ne karo na farko da ya fara tunanin haihuwa chan kuma sai azeema ta fado mishi arai abubuwa suna kokarin fasa mishi kwakwalwa shin wai wane irin tunani ne ya kamata ace yayi akan rayuwarshi daga karshe dai yayi deciding kada yayi wani dogon tunani tunda bai San abunda ya kamata haka dai suka kama hanyar kano
Sun isa kano wuraren karfe hudu na yamma sai ya wuce gida shigarsa kenan yanata kwada sallama amma ba'a amsa ba ga gida asake sannan baiga kowa ba afalonsa ya tsaya yana tunanin irin gyaran da yayi ma gidan kafin ya tafi amma komai ya kara lalacewa azuciyarshi yace kamar ya gudu yaje bangon duniya ya boye saboda ya gaji da kalar rayuwarshi ahankali kuma ya fara jiyo numfashi ya fara waiwaye shin ina ne wannan waye yake numfashi haka ahankali har ya fara jin yana yawa kawai sai ya gane dakinsa ne kawai kai tsaye ya shiga dakin sai yayi turus ganin matarsa da wasu mata suna madigo nan take jiri ya kamashi kamar zai fadi sai ya rike bango yana salallami koda ta ankaro da shi azuciyarta tace ashe ya dawo sai ta dake suma matan suka tsaya suna kallonshi koda ya dago suka hada ido sai ta buga mishi tsawa kai mallam fita daga dakin nan ai kuwa kamar aradu yaji ta saukar mishi akai kawai ya fice abun shi ahanyar fita ya dau yar jakar sa ya fita waje gaba daya ya rasa abunda ke masa dadi
Yana tsaye jikin gidansa bai ma San adadin mutanen da suka zo suka wuce suna mishi magana bai ji ba saboda har yanzu yana hango matarshi wasu mata suna lalata da ita amma kuma ba halin ya tsane ta daga sama yaji an dafa kafadarshi yayi firgigit kamar mai bacci hassanu yace a'ah sama'ila Yaya yane suka taba ya kake hassanu wallahi qlw fa ya gida da iyali Alhamdulillah hassanu Ina zaka da yamman nan naga jakar kaya wlhy jega naje biki dawowar kenan ah lallai ku manya ne Ni zanje gwarzo ne yanzu gaban sama'ila ya fadi yayi shuru sai hassanu yace ko zamuje ne zuciyarsa tace kaje ka Boye wurin gwoggo ko zaka huta ya amsa ma hassanu da muje kawai suka bi hanya suna hira suka tsaya suka siye gurasa da coke sukayi gaba abinsu
Bayan ta dawo hayyacinta sai ashanty tace gaky azeema tsami kikeyi bazan kara zuwa wurinki ba sai zee tace wai ya kike rayuwa da wannan hadadden mijin ne baya gayamiki kina basshi ta amsa da masifa haka yake bina In gayamiki kullum dare sona yakeyi kamar rai ahto ya son ranku ta mike tana fadin ko tattara ku fita munafukai ta saka wata kodaddar rigarta ta fita har soro tana nemansa amma inaa sama'ila na gwarzo yau ana gwarzo wurin gwoggo larai ta juyo tana fadin ikon Allah ko Ina yayi badai fushi yayi ba cikin zuciyarta tace ai baya fushin dani in kuwa yayi fushi toh aikin na kusfa ya fara rauni kenan tabb! Ta daga labulen falonta tana fadin wai baza ku fito ba zee ta amsamata da ke jarababbiya sai munyi wanka mun hada jiki daki duk tsaminki ya shafe mu ke fa yar rainin wayyo ce Ashanty ta fito daga bandakin dakin sama'ila tana fadin ai ni rabon da inyi madigo har na manta amma saboda balain jarabar azeema Allah ya kyauta ai da azeema tayi sekandiri da baza ta auru ba inji ashanty toh yanzu hirata za'a kafa suka kwashe da dariya zee tace hala wurin teburin ku na abinci ne kika hadu da sama'ila? Ina ruwan ki azeema ta amsa zee tace wlhy wannan gayen sai dai mu raba ta mike tana fadin wlhy zee ki kiyaye ni ashanty tace wlhy baki isa ba kin manta yadda akayi da isa dan masu gida wlhy haka za'ayi da mijinki saboda bakin cikin ki ne ya kashe ucha jelly(Ubaida) karya kukeyi cewar azeema lallai ma wai kin dauka mu yan kano ne da zaki dinga wa pretending mu yan zariya ne kin manta rayuwarki kab tana acikin kanmu saboda tare mukayi zaman raba mijin babbar kawar mu da taimakon kwallin 'Dan tsutsige dake Chan layin bayan gidan sarki kin manta ta tambayeta tana kallonta zee tace ke duk bata manta ba har cikin gidan auren su ya kwana kuma uchajelly ta gane har ciwon zuciyar ganinta ne ya kashe uchajelly har abada da tsohon ciki zee ta kuma daura cewa alokacin ita ce take siyan kayan matan maman danlami na sokoto Tasha ta lallaba taje wurin shi har ya fara kai ta main bedroom dinshi har muke mamakin garin ya akayi haka sai daga baya muka gano tun tana shekara sha daya ta iya zuwa wurin boka (Allah ya shirya) azeema ta buga uban tsaki shi fa isa Dan masu gida cewa yayi duk nafiku suka ce toh amma ai yaki aurenki yaje ya aure yar masu zuwa islamiya ku kuma babarki a bakin gate din chuchi take sai da shinkafa da wake suka kwashe kayansu suka fita a guje suna mata dariya aranta tana fadin sai nayi maganin yan iskan nan bari na kuma dubo mijina gwara ku yan iskan iska

Kyautar Allah(Allah's Gift) Where stories live. Discover now