5

286 15 0
                                    

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓

written by noor Eemaan
wattpad@noorEemaan

page9-10

kwance abrar take hannunta rungume da teddy, sosai take jin wani matsananci zazzabi na sake rufeta ga zuciyarta da bugunsa yafi na koyaushe, duk da ammi ta kira doctor ya duba ta amma bata ji wani sauki ba sai ma karuwa da ciwon ke mata cikin zafin ciwo tace " ya Allah help me out" ta karasa wasu hawaye masu zafin gaske na biyo kyakyawar fuskarta...

"assalama alaykum" murya alhaji shettima ya karade gaba dayan falon, ammi dake kokarin shiga dakin abrar da hot tea ahannunta ta dakata cikin sauri alhaji shettima ya karaso wajenta "hajiyata lafiya na ganki haka" yafada fuskarsa na nuna damuwa. "abrar ce bata da lafiya" ammi ta fada hawaye na ciko idanunta.  take ledan hannunsa ta fadi, cikin sauri ya dauka gudun kada ammi tagani, sai dai ya makaro domin ta gani " maganin waye wanna alhaji?"

" uhmm...eh...wato... maganin rage gajiya dana ciwon jiki na siyo miki domin kina yawan aikatuwa hajiyata kuma kin ki bari yan aiki suyi, yanzu ina abrar din ya jikin nata"?  duk da halin da ammi take ciki na damuwa be hanata murmushi ba, domin alhaji yana kulawa dasu iya iyawarsa shiyasa yake kara samun matsugunni azujiyarta. " muje in duba ta" ya katse mata tunaninta babu musu tayi gaba yana binta abaya...

idanunta arufe tamkar mai bacci amma azahirin idanunta biyu kuma jin muryan alhaji shettima yasa ta rufe idon, "abrar ga tea ki tashi ki sha kinji" shiru babu amsa.

"bacci take fa ki barta kawai"

"ai bata ci komai ba alhaji"

ammi tafada cikin damuwa, cikin son kwantar mata da hankali yace " kada ki damu, kila data tashi  taji sauki, sai taci abincin muje"  duvet tasake rufa mata kana ta bi bayan alhaji asanyaye, abrar najin fitar su ta bude idanunta dasuka yi ja hadi da kumburi...

alhaji shettima na shiga dakinsa ya boye maganin daya siya, kana afili yayi wani dariya dashi kadai ya bawa kansa sanin ma'anarsa " a yau sai na kawar da kishirwan danake fama dashi akanki, koda zaki mutu kuwa domin tunda nake ban taba neman  ko son abu narasa shi ba"...

bayan isha abrar tadan ji kwarin jikinta har dinner ta fito duk da bata ci wani abun kirki ba amma kwarai ammi taji dadin.

*11:00pm na dare*

"karbi ki sha maganin nan, domin ina tabattar miki cewa zaki ji dadin baccin ki ayau"

"nikam alhaji daka barshi bana jin shan maganin nan" domin hakan nan taji hankalinta be kwanta da maganin ba.

"a'a hajiyata idan kika min haka bazan ji dadi ba ina son kyakyawar matata tasamu bacci mai matukar dadi musamman ayau"

ba musu ta karba ta sanya abaki ya mika mata ruwa ta kora dashi, bayan  awa daya ammi ta fara jin wani azababben bacci tamkar wacce ta shekara bata runtsa ba....

alhaji shettima dake kallonta tun dazu ya saki wani murmushi jin dadi, gyara mata kwanciyan yayi hadi da rufeta da bedsheet  mikewa yayi ya shiga toilet be dau lokaci mai tsayi ba ya fito da alama wanka yayi...

*1:00am na dare*
a hankali ya bude dakin ya fita, duk da yana tabbacin cewa ammi bazata farka nan kusa ba, yana zuwa daidai bakin dakin abrar ya fito da facemask ya rufe fuskarsa sai ya zamana baka ganin komai nasa sai idanunsa...

cikin kwanciyar hankali take baccinta fuskarta tayi fayau har dan rama tayi na rashin lafiyan data yi, sadaf sadaf ya karasa bakin gadonta salitaf ya fito dashi daga aljihunsa a hankali ya manna mata abakinta haka ma hannunta ya kama yana kokarin daurewa ta bude idanunta, kasancewa bacci ta bai yi nisa sosai ba afirgice ta duro daga kan gadon tana zare idanunta, bakin kofa ta nufa tana kokarin budewa amma ina ta kasa domin ya rufe da key kuma key din baya jikin kofar, jitayi an daga ta cak an wullata kan gado baki ta bude tasaki ihu amma inaa ihun be fito ba sai a lokacin taji alamun anyi silling bakinta, hannun tasa zata cire salitaf din ya damko hannu, shafa jikin ta yafarayi jitayi wani karfi ya zo  mata fisge dayan hannunta tayi nan suka hau kokawa har Allah ya bata ikon cire facemask din fuskarsa, tsoro, firgici, mamaki ne suka dirar mata lokaci daya kara murza idanunta tayi, amma still daddy mijin amminta take gani, sotake tayi magana amma ba hali, abangaren alhaji shettima kuwa ba haka yaso ba, domin so yayi yagama abunda zeyi ba tare da taga fuskarsa, amma duk da haka bayajin ze iya hakura da ita...

nan ya kara danne hannayenta da hannunsa guda daya, ya fara yi mata abubuwan da baki bazai iya furtawa ba, ganin tana neman bashi wahala kawai sai ya yaga rigarta baiwar Allah abrar kuwa sai kokawa take amma takasa kwatar kanta gashi daman ba lafiya gareta ba...

babu ko digon tausayi ya afka mata, kwata kwata beyi la'akarin cewa itadin karamar yarinya ce ba, beyi la'akarin cewa itadin yar matarsa ce ba, beyi la'akarin cewa ita din tamkar yar cikinsa ce ba, gaba daya kwadayi da son zuciya sun dakushe imaninsa, abrar kuwa azaban daya ratsa kwanyarta yasa tasaki wani razananan ihu wanda da'ace bakinta abude yake  toh ba shakka har makota sai sun ji ihunta, daga nan bata kara sanin inda kanta yake ba...

*BAYAN AWA DAYA*
sauke numfashi alhaji shettima yake yi yayinda katon cikinsa ke sama da kasa, salitaf din bakinta ya zare ganin ko motsi bata yi ba ya bashi mamaki, jijjiga ta yayi amma shiru bata motsa  ba, ruwa ya debo ya kwara mata nanma shiru, bude dan karamin firgji dake dakin yayi, ya fito da babban goran ruwa mai matukar sanyi ya kwara mata shi duka ajiki amma still shiru bata motsa ba, take wani gumi ya karyo masa, gaba daya kansa ya kulle, hannu ya kara ahancinta yaci tana numfashi ajiyar zuciya ya sauke

dakinsa ya koma, ya canza kaya yazo fita sai ya tsaya  yakalli ammi dake bacci sai kuma ya bar dakin cikin sauri, gaba daya ya ciccibi abrar har zanin gadon daya baci da jini, kai tsaye parking space ya nufa a kujeran baya ya shimfudeta kana ya zagaya ya tada motar hadi da danna horn take mai gadi ya mike afirgice domin har bacci ya fara daukarsa, ganin alhaji da kansa ne yasa shi saurin bude gate din yana cewa "lafiya kuwa alhaji" amma ina alhaji be ji sa ba...

nesa da asibiti alhaji shettima ya faka motarsa, lullube ta yayi da zanin gadon kana ya dauke ta cak yanufi asibitin da ita yana tafiya yana waige waige dayake kuma dare ne domin uku saura minti goma babu mutane ahanyar, daidai bakin gate din asibitin ya kwantar da ita cikin sauri-sauri gudu-gudu ya koma motarsa hadi da bata wuta ya bar wurin...

daga dakin operation ya fito agajiye likis yake, office dinsa ya shiga yana godiya ga Allah daya bashi ikon kamalla operation din sucessful,  burinsa yanzu ya tafi gida  yasamu bacci, ruwa mai sanyi ya dauko a firgji, tunda ya kafa bakinsa bai dire ba sai da ya shanye ruwan tas, jakarsa ya rataya hadi da daukan mukullin motarsa da wayoyinsa ya fito, daidai inda yayi parking motarsa ya nufa ya tayar da ita mai gadi ya bude masa get ya fita, yana fita idanunsa suka hasko masa abu cikin farin zanin gado domin akwai wadataccen haske aciki da wajen asibitin dauke kansa yayi tamkar be gani ba ya cigaba da tafiya...

har yayi nisa yaji hankalinsa yaki kwanciya ga abunda ya gani, sai gizo yake masa juya akalan motarsa yayi ya shiga dawowa hanyar asibitin yana zuwa bakin gate din asibitin ya fito, kai tsaye wurin ya nufa tsugunnawa yayi ya kurawa farin zanin ido yayinda yake bin duk inda jini ya bata ajikin zanin da kallo, babu ko digon tsoro ya yaye zanin da ya rufe afuskarta take beautiful face dinta ya bayyana gabansa ne yafadi domin tsaf ya fahimci abunda ya faru ...

  "innalilahi wa innah ilaihi raju'un" ya furta can kasan makoshi, jiyayi akwai alamun numfashi atare da ita cikin zafin nama ya daga ta cak gabadaya har da zanin gadon ya nufi cikin asibitin da ita...

PLS SHARE✔
COMMENT✔
VOTE✔
EDIT❌

Noor Eemaan ce✍

✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLETED)✨Where stories live. Discover now