4

10 3 2
                                    

When you don't understand what's happening in your life,just close your eyes and take a deep breath and say,ya Allah,I know this is your plan just  help me through it.

Kuala Lumpur hotels

Wayarsa Dake kusa dashi ce tayi qara,dagowa yayi ya kalli wayar da sauri ya dauki wayar da murmushi mai kayatarwa a fuskar shi

"Assalamualaikum alaikum Ummi na" yafadda kamar ba grumpy Aryan bah "wa'alaikumu salam babyn ummin Shi" wata nutsatsiyar murya Mai ciki da Kamala tafadda daga dayan bangaren. Bata fuska yayi sanan yace "not the name please ummi" yafada tare da sakin wani kayatacen murmushi,gajiya ce ajikin Shi ama farincikin jin muryar ummin Shi ya kauda komai.

Wata sanyayar dariya akayi daga dayen bangaren sanan aka furta "no son,no matter how old you're you'll continue to be my baby,Dan Koh a gaban 'yan'yanka neh hakan bazai sa nadainaa kiranka da my sweet little baby bah"
"Uggh ummi" yafada cikin tsan tsan shagwaba sai kace wani qaramin yaro. Dariya ummi tasake yi sanan tace "ya meeting din naku,Kuma yaushe zaka dawo?

"Alhamdulilah ummi, meeting din yatafi yadan ake so,Kuma Ina sa ran dawowa anjima inn Sha Allah". "Alright son Allah ya dawo dakai lfy". "Amin Amin ummi nah".

"Alright son we'll talk later okay,take care kaji?

"I sure will" yafadda tareda sakin wani qayatacen murmushi bayan ya ajiye wayan.

Tashi yayi yafara hadda kayanshi,Koh Daman Ba wasu Kaya baneh shiyasa Bai doki wani dogan lokachi bah Yana shiryasu.

Jakar kayanshi ya dauka ya nufi barin dakin da ma hotel din Baki daya,taxi yasamu bayan fitarshi ya Kai shi airport inda jirgin dazai shiga zai tashi misalin karfe shida.

Kano,nigera.

Wata matashiyar kyakyawar budurwace ta rugo da guda ta rungume shi,Shima rungumeta yayi Yana Mai jin tarin kaunar yar kanwar tashi.

"Yayana I missed you so much" tafada tare da qara cumuimuyeshi "I miss you more munchkin" yafada tareda dauko ta daga jikinshi,pinching din cheeks dinta yayi sanan yace mata "amma za'abari Yaya ya tafi gida ya huta Koh? Ya furta ahankali tareda daga mata girar Shi ta sama.

"Ohh Yaya I'm just so excited to see you neh" yarinyar tafada tareda da janyo hanunshi izuwa ga motacin Dake pake suna jiean su. 

Mota daya suka shiga da Khadija wada ta dameshi da surutu tun Yana amsa mata har ta hakura ta yi shiru.

Koh da suka Isa tangamemen gidan nasu,ummi da abba nazauneh Palo suna jiran dawowar Dan nasu,duqawa yayi har qasa yagaida iyayen nashi cike da girmamawa,amsa mishi sukayi ciki da nuna kulawa da soyaya ga Dan nasu.

Bayan gama gaisawarsu ummi ta ummrarceshi da yatafi part dinshi domin ya watsa ruwa ya huta,amsa mata yayi baby gadama balle jayyaya.

♠♠♠♠♠♠♠♠♠                        ♠♠♠♠♠♠♠♠♠

Zaune suke a dining table din su suna chin abinchi cike da kwanciyar hankali da Jin dadi.

Khadija ce tayi karaf tace "Yaya? Kallonta yayi sanan yadaga mata gira Shi.

"Cewa nayi nifa naga shiru haryanxu banji kayi maganar a zo a kunce tsaraba ba,shine nace bari na tuna maka Killa kamanta"

Hannu yakawo zai rankwashe ta da sauri ta you qasa da kanta,hararta yayi Bai dai ce komai ba.

Abba neh yace "Aryan maganar gaskiya auta ta fadda Babu zance Kai hannu zaka daketa"

Ummi ce tace "Amma abbansu tabari ya hutu Koh?

"Ehh toh da wanan Amma mu dai zuwa gobe muga tsarabar mu a hannu" dariya dukansu sukayi Shi dai Aryan baice komai bah illa kawai kallonsu dayake Yana sakin wani laulausan murmushi da Daman Bai kasance ma'abocin son magana bah.

Tashi yayi yayi musu sai da safe tareda nufar hanyar part dinshi domin ya kwanta ya hutu Dan yau ya gaji matuka.

Short chapter, I'm sorry

Pls vote, comment and share
Pretty please with a cherry on top 😊

SafiyyahWhere stories live. Discover now