introduction

46 0 0
                                    

👩‍❤️‍👨ZUMUNCIN MU👩‍❤️‍👨

Episode 01

I seek for Allah's guidance in writing this book. Allah yasa ya amfani al'ummar musulmi baki daya. Allah  yasa yadda na fara rubuta shi lafiya, Allah ya bani ikon gama shi lafiya Ameen.
Labarin littafin nan 'kagaggen labari ne idan yayi kama da labarin wani ko wata to ina neman gafara, akasi aka samu amma ba dan shi ko ita nayi ba. 
Wannan littafin mallakata ne ni Oum maher, ni ka dai na kirkiri labarin na kuma yi typing dinsa ni ka dai. Ban yarda wani ko wata ko wasu su Sauyamin labarinba.

Kwance take tana tunanin dayazame mata jiki koda Yaushe idanowanta Suna zubda hawaye na rashin sanin kiyaryar da Ummie take yimata.
"Aisha, Shalelenta, Aisha ,ummunah Aisha " kakace take kwalla mata Kira daga parlour, sauri tayi tagoge hawayenta domin kaka tana matukar kaunarta Kuma batason abinda zai taba mata shalelenta.  Gani inna,  kiya sauri kije kutafi ta yayanku Faisal naga zai fita nayimasa magana zai saukeki gdan saude Mai karago kafin mamanku khadijah ta Iso Kinsan tanason zogale ,shine zanyi mata kafin saukan su.  Really inna u mean Momy tana zuwa Yau from London, Oh my God nayi murna am so so excited today ta dunga tsalle tana murna sai a  sannan nasan gaskia kakkawace ta Ajin karshe. Dogowace Fara tasAmma tsayin ba sosai ba gata yar duma duma ce, ga Manya manyan dogon Sleepy idonta ,ga dogon hancinta Kamar zai shiga bakinta ga karamin bakinta she's d real definition of beauty kamar kasaceta kagodu. Ga gashinta har gadon bayanta.
Shalelena meye haka Kamar wata ihsan anan kanamin yarinta kiyi sauri mana, okay toh! toh hajiyata innata! Tabude kofa tafita. Daga part din kaka. Wanni tangamamen compound nagani Wanda yaji shuke shuke a cen gefe Kuma wajen parking din motocine Wanda a kalla zaici 20cars. Sai wasu Manya Manya part guda 3 Wanda na tsakiya yafi kowanne girma, sai boys quters a gefe dawajen saukan baki. Gaskia readers tsayawa fadan kyau gdan bata lokaci ne Amma gdan Yayi irin mansion dinnanne guda.
Sauri tayi ta karasa parking space din ta na Kiran Ya Faisal om sorry na bata maka lokaci ko. Oh no my dear sis bakomai mutafi. Bude gate din akayi Wanda Yayi dai dai dashigowar wata ash Benz. Wani guy naga yafito gada car din wow Saida ni kaina Mai dauko muku ropotan nan kusa Suma.Dogone fari tas dashi ga sajenda da Ya Rufe gefen face nashii gashin kansa yashaa gyara baki sidik ga bold hazel eyes nashi ga hanci GA karamin baki, He's really handsome and breathtaking.
Ya musaddiq abinda ummunah Aisha tafada mamaki da tsoro kan fuskanta Yaushe yadawo Kuma oh gosh sarkin takorar yadawo fa.  more comment more typing. mom maher mukasance tare. ❤️

zumuncin yanzu Where stories live. Discover now