Aisha ta taso Cikin soyayyar da Kakarta Kuma Mai sunanta take yimata domin Sunan Inna akasa mata. Ummie wato hjy Karima haka suke kiranta "Ummie macece Mai karya da son abinduniya Kuma Dama tun farkon aurenta bata daraja iyayen mijinta da danginsa, Alh usman mutumne Wanda bayaso yaransa suyi nesa dashi shiyasa Yayi gda kowada bagarensa mami matar mus'ab nada kirki sai mama Matar baba Abdullah da halinsu na kwadayi yazo daya Kuma mahaifin mami yafi nasu arziki Kuma tafi kirki shiyasa kaka take sonta Sabida tarbiiyayrta .sukuma sun tsaneta sosea anahaka ne aka auro Ammi Maman Aisha sai suka hada Kai da mami itakuma yar talakawace domin a wani kauyen dayake noma suka hadu, Ummie ta tsani Ammi sosea har Allah Yasa ta haifi Aisha. Kafin wata Rana gobara yatashi a part dinsu Yayi karshen Muhammad da matarsa sai kiyayyar tadawo kan Aisha Ummie da mama basu sonta ko kadan. Musaddiq shiyayta renon ta when she was 6years lokacin mutuwar Ammi ta "ba yanda mamansa batayiba a kan yafita harkanta har Tayi tabari. Bayan tafiyar London ne dayadawo gabadaya ya sauya musu mayaran gdan sabida su salma da fadila ba saji sosai. Amma daga sunga Musaddiq kuwa yake shiga hankalinsa. Duk Faisal yafisu wasada kannen nasa.aisha da fadila sa annune sai salma itace karamarsu
Back to story
Aisha Tayi part din mami ,tuni su fadila sun Fara lalle domin aure akeyi a gdan auren Yaya Amra da Kuma ya sagir ,da khadija da angonta sulaiman custom,. "deenah haka Aisha take kiran fadila, "fadila kuma ayushnah take kiranta "shine baki jiraniba ko"aisha ta fada kamar zatayi kuka, no Inna tace kunje anguwa da yaya shiyasa aka faramin.harkun dawo da wuri haka ayushnah. No deenah yaya Musaddiq ya hanani binsa Wai ya Faisal yaje shi daya, ayush u mean yayanmu ya zo tun yanzo naga saura 3days daurin auren fa Kuma naga yaya baison jira. Aisha ta ce shiyasani ae, gaskia deenah khalil zaiyi kallo lallen Yayi kyau ya zanu, "ayushta kena arman ae zaiyi kallon tunda Yi maki za ayi ko, to naji zaki dameni dawani arman u know shi kadai yake haukarsa, fadila tayi saurin cewa dani Mai tayasa bako ,ayush tace bance ba madam, zakima ce din ae. Suka sheke da dariya, mami take saukowa down stairs da shirinta na fita da car keys Nata a hanu da a lama she's going out. ta ce lfy daughter dariya haka ayush tace no mami is nothing, "to Allah ya kyauta "Kafin tarufe baki aka bude kofan falor Musaddiq ne yashi go. Mami ta Fara oyoyo my son saukan yaushe mamina yanzu I just freshed up ,and am hungry sosea ,oh sorry son gashi zan fita Kuma fadila na lalle. Kasan munata hidaman aure za Kuma mama khadija tana hanya. Aisha oya go and prepare him something to eat, Fadila tace yaya ina yini ,lfy ya amsa idonshi kan Aisha,Aisha tace yaya ina yini ya hanyA, lfy ya amsa,Su ahkbarek, ya tambeyata tace hamdulilla, that's good, mami tayi musu sallama ta fita. Aisha ta ajiye phone Nata tayi kitchen ta daura tunkunya jollof taliya dataji kayan vegetables da kifi sosea cikin mintuna kadan tagama ta hada mishi coslow ta. Zuba abincin a wamer karma cikin kankanin lokacin tayi setting dinning din,, yaya na gama, OK kawar yace ma ta still looking at the TV, haushi ya Kama ayush ko dan nagoden nan babu, dinning ya nufa yacewa come and serve mi, yaya lalle fa za a min sungama nifa a ke jira zataje tayiwa su salma. Wani kallo dayayi mata batasaN lokancin datayi dining ba. Tunda akafara bude abincin kamshi ya Kara de duka area din, a ranshi yana jinjina baiwar da Allah yamata domin Aisha ta iya girki ga nustuwa,hakuri da hankali Ga kyau gaskia ta hada du qualities din da mace yakamata ace ta samu Amma Ummie batason ta and he really loves Aisha tun she was 15years lokacin tana ss1 .wayan Aisha ne Yayi ringing ,Musaddiq Yayi saurin dauka Sunan dayaganine Yayi mutukar girgizashi HABIBI
Mom maheer
More comments more typing
YOU ARE READING
zumuncin yanzu
Romancethis is a story of a young beautiful lady, wacce ta tsinci kanta a Hali narashin iyaye .san nan tahadu da gallazawar uwar miji wacce takasance matace wajen yayan mahaifinta , you stay with me domin jin yacce zata kasance.. Nagode.. 😍